Thursday, April 25, 2019
Sunday, April 21, 2019
Friday, April 19, 2019
Wednesday, April 17, 2019
RAYUWAR `YAN MATA A JAMI`A
RAYUWAR `YAN MATA
A JAMI`A
Dasunan Allah mai rahama mai jin
ƙai, mamallakin sammai da ƙassai.
Inaso a cikin damar da Allah
ubangiji ya bamu na mallakar wannan kafa mai Albarka nadan dangwali tawada
domin tofa Albarkacin baki akan irin Rayuwa mai tarin sarƙaƙiya wato RAYUWAR
`YAN MATA A JAMI`A .
Tabbas wannan Al`amari babba ne,
kuma abin a tausayawa wadanda abin ya shafa ne, kuma tabbas idan har kana da
kishi da tausayi koda gwargwadon kwayar zarra a cikin zuciyarka matukar kasan
ire-iren abunda ke faruwa lallai zaka tausaya.
Mace a Jami`a tamkar Yankan nama ne
a tsakanin kuraye a yayin da kowacce yunwa ta isheta, zaka iya yarda da
maganata idan
Sunday, April 14, 2019
Subscribe to:
Comments (Atom)